Admin abdul: Aishatu ishaq mtn ko Airtel zaki saka 4days ago
AYSHATU ISHAQ AHMAD: WANI IRIN KATI MTN KO ZAIN 1week ago
Admin Abdul: Amatullah muna amsa maki dafatan kema kina lafiya 2weeks ago
Amatullah: Aslm yan uwa inamuku ftn alkhairi 1month ago
Amatullah: Yabo jinjina d fatan alkhairi 1month ago
Zainab muhammad: Slm every one ng bansan mesa ban cika samun kuba se naci wuya 2months ago
Admin Abdul: Your welcome Ameerah how are you doing ? 2months ago
Ameerah: Hey 2months ago
Admin Abdul: muna godiya ga Allah ayanzu kusan mutum miliyan biyu sun ziyarce wannam shafin kamar yanda na'urar lissafi take nunawa a sama 2months ago
Admin Abdul: ummee jAm jam 3months ago
Ummi areef: Aslm harti jam! yan uwa ga bkw 3months ago
Admin Abdul: khairat munga sakonki muna godiya sosai 3months ago
Khairat: Assalamu alaikum brk da wnnn lkc muna godiya sosae da fadakarwa da kara ilimi mungode sosae allah ya kara basira 3months ago
Admin Abdul: wslm ruhaimat barka da zuwa 3months ago
Ruhaimat: Assalamu alaikum 3months ago
Admin Abdul: muna yowa bakin mu barka da zuwa kaman yanda nake gani yanzu haka akwai mutum 8 da suka akan wannam shafin ayanzunnam 3months ago
admin Abdul: nusaila muna dasu sosai 3months ago
Nusaibah: Dan allah ina neman littafi mai dadi kokuma na soyayya 3months ago
admin Abdul: muna wa bakinmu barka da zuwa 3months ago
admin Abdul: khadija muna godiya sosai 3months ago
Online: Guests: 2